Hukumar EFCC a Najeriya ta jaddada cewa ta na neman tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ruwa a jallo, akan zargin ...
A yau Asabar ake yin zaben kujerar gwamna a jihar Edo da ke yankin Niger Delta a Najeriya cikin tsauraran matakan tsaro, ko ...
Sudan na fama da barkewar annobar cutar kwalara, inda aka samu rahoton wadanda suka kamu da cutar mutane 5,000 sannan akalla ...
Yan Najeriya na ci gaba da nuna rashin jin dadi, yayin da fatansu na samun sa’ida idan matatar mai ta Dangote ta fara sayar ...
A shirin Tubali na wanan makon mun ci gaba da duba kan tabarbarewar tsaro a Nijar inda wasu 'yan ta'adda a kan babura suka ...
Jami’an tsaro na ci gaba da samun galaba a yaki da ‘yan bindigar da suke addabar jihar Zamfara, inda suke dada kama su, da ...
Dattijon Arewacin Najeriya kuma tsohon hafsan hafsoshin Najeriya Janar Theophilus Danjuma mai ritaya ya bukaci shugabannin ...
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya dora ne akan tattaunawa kan batun kai yara kanana da ba su mallaki hankalinsu ba ...
Labarin Seaman Abbas Haruna mai cike da abin tausayi wanda aka nuna a shirin ‘Brekete’ ya sa kwamitin majalisar wakilai na ...
Bellingham ya sha fama da raunin kafa kuma bai buga wasa ba tun farkon wasan La Liga na Madrid da aka yi da Mallorca a watan ...
Mai magana da yawun kamfanin na NNPCL, Olufemi Soneye, ne ya bayyana hakan a yau litinin cikin wata sanarwa. Kamfanin man ...
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana yakinin cewar nan bada jimawa ba ta’addancin da kasurgumin dan ta’addan nan daya ...